Duniya Juyi-Juyi (That’s how life goes), a docudrama made by Kano almajirai about their lives, screening at Goethe Insitut, Kano, Thursday, 27 October 2011, 7pm


“DUNIYA JUYI-JUYI” Film Screening at Goethe-Institut Nigeria, Kano Liaison Office

 Goethe-Institut Kano, the German Cultural Centre, cordially invites you to the public film screening of the docudrama “Duniya Juyi-Juyi” (“That’s how life goes”) at

Goethe-Institut Kano (cibiyar yaa al’adun Jamus)

Gidan Bi Minista (Culture House)

21, Sokoto Road, Nassarawa, G.R.A., Kano

On Thursday (ranar Alhamis), 27th October, 2011 at 7 p.m. (karfe 7)

While many people hold strong views about the almajiri-system, sadly, the almajirai themselves are rarely listened to. This film hopes to offer an insight into their perspectives and concerns. Nine young people from three different Qur’anic schools in Kano State have been trained to write the script for this film, to do most of the acting, to handle the camera, and to give the stage directions.
This film shows their views and experiences they made while living as almajirai in Kano.

This film project is a cooperation of Goethe-Institut Kano with the Child Almajiri Empowerment and Support Initiative (CAESI) and the Department of Mass Communication, Bayero University Kano.

Kallon Fim a Goethe-Institut Nigeria

“Duniya Juyi-Juyi” (“That’s how life goes”)

Goethe-Institut Kano (cibiyar yaa al’adun Jamus) na farin cikin gayyatarka zuwa kallon wani fim mai suna “Duniya Juyi-Juyi” a

(ranar Alhamis), 27th October, 2011 at 7 p.m. (karfe 7)

Wasu mutane, suna aukar almajirai ba su da muhimminci ko gata a cikin al’ummar. Mafi yawancin mutane ba sa duba matsalolinsu da abin da ya damesu. A wannan fim ana so a nuna wa mutane tunanin almajirai da matsalolinsu. Daga cikin almajirai aka za[1]i mutum 3-3 a makaranta 3, aka ba su horo yadda ake rubuta labarin fim, da kuma tsarawa. Waannan almajiran guda 9, su ne suka rubuta labarinsu, kuma suka yi aukar hoto, daga cikinsu ‘yan wasa suke, kuma wasu suka ba da umarni. Wannan fim yana nuna rayuwarsu da tunaninsu, da irin abubuwan da suke fuskanta na matsala a rayuwarsu.

Wannan fim Goethe-Institut ce ta shiriya shi tare da haddun gwiwar Child Almajiri Empowerment and Support Initiative (CAESI) da kuma Department of Mass Communication, Bayero University Kano.

Leave a comment